Tipchi sunan ƙauye ne da ke gundumar Burra a karamar hukumar Ningi, Jihar Bauchi, Najeriya . [1] Yana da lambar akwatin gidan waya 742102. [2] Kauyen ya kasance matsuguni kuma gida ne ga al'ummar Yipchi kuma yana daya daga cikin wuraren tarihi a jihar Bauchi. Shahararren gidan tarihi na Abubakar Tipchi House yana cikin wannan ƙauyen. [3]

Tipchi


Wuri
Map
 11°04′00″N 9°34′00″E / 11.0667°N 9.5667°E / 11.0667; 9.5667

Duba kuma gyara sashe

Manazarta gyara sashe