Kogin Jama’are wanda aka fi sani da kogin Bunga a ta inda ya fito, yana farawa ne daga tsaunukan dake kusa da garin Jos na Jihar Filato a Najeriya ya bi ta Arewa maso Gabas ta Jihar Bauchi da Jihar Yobe kafin ya haɗe da kogin Hadejia su zamo kogin Yobe. A baya-bayan nan dai an yi ta cece-kuce kan shirin gina madatsar ruwa ta Kafin Zaki a kan wannan kogin, tare da nuna damuwa kan illar ambaliyar ruwa da ruwan sha da hakan zai haifar.[1]

koginn jama are
Kogin Jama'are
Labarin ƙasa
Kasa Najeriya
Territory Jihar Bauchi da Jama'are
kogin
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Kole Ahmed Shettima. "Dam Politics in Northern Nigeria: The Case of the Kafin Zaki Dam". York University, Canada. Retrieved 2009-10-01.