Tino Livramento
Valentino Francisco "Tino" Livramento (an Haife shi 12 Nuwamba 2002) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin cikakken 'dan baya' ko wiki don Premier League club Newcastle United.
Tino Livramento | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Valentino Francisco Livramento | ||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Croydon (en) , 12 Nuwamba, 2002 (22 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Makaranta | Woodcote High School (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.73 m |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.