Tijjani Muhammad-Bande
Tijjani Muhammad-Bande (An haifeshi ranar 7 ga watan disamba na shekarar 1957)[2][3] ɗan Nijeriya ne, ya kasance malamin jami'a kuma wakilin dindindin na tarayyar Najeriya a Majalisar Ɗinkin Duniya.[ana buƙatar hujja]
Tijjani Muhammad-Bande | |||||
---|---|---|---|---|---|
17 Satumba 2019 - 15 Satumba 2020 ← María Fernanda Espinosa (en) - Volkan Bozkır (mul) →
Mayu 2017 - ← Joy Ogwu | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Jahar Kebbi, 7 Disamba 1957 (66 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Boston University (en) Jami'ar Ahmadu Bello Boston University College of Arts and Sciences (en) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | political scientist (en) | ||||
Employers | Majalisar Ɗinkin Duniya |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ yana batamin
- ↑ "Profile of Professor Tijjani Muhammad-Bande" (PDF). un.org. United Nations. Retrieved 7 May 2019.
- ↑ "Wakilin dindindin na Najeriya a MDD wato Majalissar Dinkin Duniya, ya yi kira ga al'ummun Afirka da su sake waiwayar tushensu". CRI Hausa. Retrieved 8 May shekarar 2019. Check date values in:
|accessdate=
(help)