Tijani Kayode Ismail
Tijani Kayode Ismail (an haife shi a ranar 2 ga watan Maris 1983) ɗan siyasan Najeriya ne mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Offa/Oyun/Ifelodun daga jihar Kwara a majalisa ta 9 da ta 10. [1] Ya tsaya takara kuma ya lashe tikitin takarar majalisar wakilai ta Najeriya (APC) a shekarar 2019 kuma ya samu nasarar kare kujerarsa a zaɓen shekarar 2023. [2] [3]
Tijani Kayode Ismail | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 27 ga Maris, 1983 |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "ShineYourEye". www.shineyoureye.org. Retrieved 2025-01-06.
- ↑ "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-06.
- ↑ "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-06.