Tidiane Dia an haife shi ranar 12 ga watan Afrilun 1985) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gaba.[1][2]

Tidiane Dia
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 12 ga Afirilu, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Club Africain (en) Fassara2002-2003
Club Africain (en) Fassara2003-2004
Valenciennes F.C. (en) Fassara2004-2006
Pau Football Club (en) Fassara2006-2007225
Valenciennes F.C. (en) Fassara2007-2008
Paris FC (en) Fassara2008-2009
Paris FC (en) Fassara2008-200890
GSI Pontivy (en) Fassara2009-2009
GSI Pontivy (en) Fassara2009-2010
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
dia

Dia ya buga wa Pau FC, aro daga Paris FC, kuma a Championnat de France mai son GSI Pontivy.[3]

Manazarta

gyara sashe