Thomas Ereyitomi
Thomas Ereyitomi ɗan siyasan Najeriya ne. A halin yanzu mamba ne mai wakiltar Warri North/Warri South/Warri South West Federal Constituency a majalisar wakilai. [1] [2]
Thomas Ereyitomi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1965 (59/60 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haifi Thomas Ereyitomi a ranar 19 ga watan Mayu 1965 kuma ya fito daga jihar Delta. [1] [2]
Aikin siyasa
gyara sasheA shekarar 2019, an zaɓe shi a matsayin mamba mai wakiltar mazaɓar Warri North/Warri South/Warri South West Federal Constituency, kuma an sake zaɓen sa a karo na biyu a 2023 har yanzu a ƙarƙashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP). Ya taɓa zama Shugaban Kwamitin Cigaban Al’umma, Ogidigben daga shekarun 2005 zuwa 2014. Ya yi aiki a matsayin kwamishina, Hukumar Raya Man Fetur ta Jihar Delta (DESOPADEC) daga shekara ta 2015 zuwa 2018. [2] [3] [4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-27. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ 2.0 2.1 2.2 "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2024-12-27. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":1" defined multiple times with different content - ↑ "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2024-12-27.
- ↑ Jeremiah, Urowayino (2023-03-01). "Ereyitomi reelected to Reps for 2nd term". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.