The Razz Guy (fim)
Razz Guy fim ne na wasan kwaikwayo-mai ban dariya na Najeriya na shekarar 2021 wanda Udoka Oyeka ya ba da umarni, hakazalika Egbemawei Sammy[1][2] ya shirya shirin daga kamfanin Trino Motion Pictures.
The Razz Guy (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2021 |
Asalin suna | The Razz Guy |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) | video on demand (en) , direct-to-video (en) da downloadable content (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) da fantasy film (en) |
Harshe | Turanci |
During | 99 Dakika |
Launi | color (en) |
Wuri | |
Place | Najeriya |
Direction and screenplay | |
Darekta | Udoka Oyeka (en) |
'yan wasa | |
Kintato | |
Narrative location (en) | Najeriya |
External links | |
Specialized websites
|
An saki fim din a ko'ina a Sinima, ranar 19 ga watan Maris, 2021.[3]
Tsokaci
gyara sasheLokacin da aka sanya haɗin gwiwar kasuwanci na duniya zuwa ga babban jami'in da ba shi da kyau da tawali'u, hakan ya shafi ikonsa na magana da kyau a shirin. Fim din ya biyo bayan labarin wani babban jami’in da girman ke ja masa tsinuwa, hakan ya sa ya rasa yadda zai iya magana da turancin da ya dace gabanin wata muhimmiyar yarjejeniya ta hada-hadar kasuwanci ta duniya. Dole ne ko dai ya nemo hanyar da zai bi wurin tabbatar da yarjejeniyar ko kuma ya yi murabus ga makomarsa.[4][5]
Yan wasan shirin
gyara sashe- Lasisi Elenu a matsayin Temi Johnson[6][7]
- Nancy Isime a matsayin Nadine[8]
- Omotunde Adebowale David (LOLO) a matsayin Bimpe
- Frank Donga a matsayin mai goge-goge (Cleaner)
- Iretiola Doyle a matsayin Antin-(Aunt) Nadine
- Imoh Eboh a matsayin Aisha
- Bucci Franklin a matsayin Agbero
- Ronya Man a matsayin American Client
- Tina Mba a matsayin Mahaifiyar Nadine
- Andy Femi Moyan a matsayin Lauya
- Eric Obinna a matsayin Mr. Ikenna
- Broda Shaggi as Dare[9]
- Yemi Solade a matsayin Mr. Adeyemi
- Ibrahim Suleiman a matsayin Dr. Jones[10]
- MC Lively a matsayin Fasto[11]
- Nobert Young a matsayin baban Nadine
- Shalewa Ashafa
Lokacin da aka saki fim din
gyara sasheAn dauki shirin fim din barkwancin a shekarar 2019 tare da fitowar fim din a hukumance a ranar 17 ga watan Nuwamba 2020. Fim din na Razz Guy fara haska shi a ranar 14 ga watan Maris 2021 kuma an sake shi a cikin gidajen sinima a ranar 19 ga watan Maris 2021.
Kyaututtuka da Ayyanawa
gyara sasheShekara | Kyauta | Iri | Mai karɓa | Sakamako | Madogara |
---|---|---|---|---|---|
2023 | Africa Magic Viewers' Choice Awards | Best Actor In A Comedy Drama, Movie Or TV Series | Nosa Afolabi | Ayyanawa | [12][13] |
Best Supporting Actor | Bucci Franklin | Ayyanawa |
Duba kuma
gyara sashe- Jerin fina-finan Najeriya na 2021
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Lasisi Elenu is the perfectionist boss in the first teaser for 'The Razz Guy' directed by Udoka Oyeka". Pulse. Retrieved 2020-03-21.
- ↑ "Exclusive: Here's a first look at Lasisi Elenu in 'The Razz Guy' directed by Udoka Oyeka". Pulse Nigeria. Retrieved 2020-03-19.
- ↑ "Starring Nancy Isime, Lasisi Elenu, Ibrahim Suleiman, Here's a Teaser + BTS Shots from Udoka Oyeka's Coming Film "The Razz Guy"". Bellanaija. Retrieved 2020-03-19.
- ↑ "Movie Review: 'The Razz Guy' Shows That In The Midst Of Laughter There Are Lessons To Be Learnt". Koko. Retrieved 2020-03-19.[permanent dead link]
- ↑ "Lasisi Elenu Star in New Comedy Movie "The Razz Guy"". Koko. Archived from the original on 2020-05-19. Retrieved 2020-03-19.
- ↑ Razz Guy (2021)
- ↑ "Starring Nancy Isime, Lasisi Elenu, Ibrahim Suleiman, Here's a Teaser + BTS Shots from Udoka Oyeka's Coming Film "The Razz Guy"". Bellanaija. Retrieved 2020-03-19.
- ↑ "Starring Nancy Isime, Lasisi Elenu, Ibrahim Suleiman, Here's a Teaser + BTS Shots from Udoka Oyeka's Coming Film "The Razz Guy"". Bellanaija. Retrieved 2020-03-19.
- ↑ "Starring Nancy Isime, Lasisi Elenu, Ibrahim Suleiman, Here's a Teaser + BTS Shots from Udoka Oyeka's Coming Film "The Razz Guy"". Bellanaija. Retrieved 2020-03-19.
- ↑ "Starring Nancy Isime, Lasisi Elenu, Ibrahim Suleiman, Here's a Teaser + BTS Shots from Udoka Oyeka's Coming Film "The Razz Guy"". Bellanaija. Retrieved 2020-03-19.
- ↑ "Movie Review: 'The Razz Guy' Shows That In The Midst Of Laughter There Are Lessons To Be Learnt". Koko TV (in Turanci). 2021-03-19. Retrieved 2020-03-19.[permanent dead link]
- ↑ "Full List: Here are all our AMVCA 9 Nominees". AMVCA - Full List: Here are all our AMVCA 9 Nominees (in Turanci). Retrieved 2023-04-23.[permanent dead link]
- ↑ "AMVCA going down tonight (full nomination list)". Daily Trust. 2023-05-20. Retrieved 2023-06-09.