The Killing of the Imam (fim)
The Killing of the Imam dan gajeren fim ne na shekarar 2010 na Afirka ta Kudu.
The Killing of the Imam (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2010 |
Asalin suna | The Killing of the Imam |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
During | 10 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Khalid Shamis (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Khalid Shamis (en) |
Samar | |
Editan fim | Khalid Shamis (en) |
Director of photography (en) | Khalid Shamis (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheA shekara ta 1969, an tsare Imam Abdullah Haron a kurkuku kuma aka kashe shi acan tsare a birnin Cape Town, Afirka ta Kudu. Shugaban na al'umma da ake so, ya kasance mai himma a cikin al'ummar da ba ta da aikin yi wajen wayar da kan jama'a game da halin da 'yan uwansa ke rayuwa ƙarƙashin mulkin wariyar launin fata. A cikin shekarun 60s Imam Haron ya ƙara kaimi, ya kuma fara balaguro zuwa ƙasashen waje don tara kudade ga iyalai marasa galihu a gida-(kasarsa).
Kyauta
gyara sashe- SAFTA 2011