The Bridge (2017 fim)

2017 fim na Najeriya

The Bridge fim ne a shekara ta 2017 na Nijeriya shiryawa da umarni daga Kunle Afolayan.[1][2]

The Bridge (2017 fim)
Asali
Lokacin bugawa 2017
Asalin harshe Turanci
Yarbanci
Harshen Ibo
Ƙasar asali Najeriya
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 118 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Kunle Afolayan
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Kunle Afolayan
External links

Makirci gyara sashe

Wani basarake daga gidan sarauta ya yanke shawarar auren wata mace daga gida mai arziƙi amma iyayensu ba su yarda da dangantakarsu ba saboda bambancin kabilanci, sakamakon haka suka yi aure a asirce, hakan kuma ya sa abubuwa suka wargaje a rayuwarsu.[3][4][5]

Yan wasa gyara sashe

  • Chidinma a matsayin Stella Maxwell
  • Demola Adedoyin a matsayin Obadore Adeyemi
  • Kunle Afolayan a matsayin Jire
  • Zack Orji a matsayin Dominic Maxwell
  • Tina Mba a matsayin Mrs. Maxwell
  • Prof. Ayo Akinwale a matsayin Obe Adeyemi
  • Binta Ayo Mogaji a matsayin Olori Omolade
  • Ken Erics a matsayin Augustine
  • Peter Johnson a matsayin Pascal
  • Akinruli Akinola a matsayin Arinze

Manazarta gyara sashe

  1. "The Bridge | Netflix". www.netflix.com (in Turanci). Retrieved 2019-11-03.
  2. nollywoodreinvented (2019-09-13). "The Bridge". Nollywood REinvented (in Turanci). Retrieved 2019-11-03.
  3. "5 things you should know about Kunle Afolayan's new movie". www.pulse.ng (in Turanci). 2017-11-07. Retrieved 2019-11-03.
  4. "Review- The Bridge (2017)". diaryofamovielover.blogspot.com. Retrieved 2019-11-03.
  5. "MM Review: 'The Bridge' Directed by Kunle Afolayan". MamaZeus (in Turanci). 2017-12-14. Archived from the original on 2020-03-05. Retrieved 2019-11-03.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe