Tebogo Sembowa (an haife shi a ranar 7 ga watan Fabrairu 1988) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Botswana wanda ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Jwaneng Galaxy kuma yana buga wa tawagar ƙasar Botswana wasa.[1]
Kwallayen kasa da kasa
gyara sashe
- Maki da sakamako ne suka jera kwallayen Botswana a farko. [2]
No
|
Date
|
Venue
|
Opponent
|
Score
|
Result
|
Competition
|
1.
|
12 July 2012
|
Nyayo National Stadium, Nairobi, Kenya
|
Template:Fb
|
1–0
|
1–3
|
Friendly
|
2.
|
16 July 2012
|
Molepolole Stadium, Molepolole, Botswana
|
Template:Fb
|
1–0
|
1–0
|
Friendly
|
3.
|
31 August 2013
|
Botswana National Stadium, Gaborone, Botswana
|
Template:Fb
|
1–2
|
1–3
|
Friendly
|
4.
|
24 March 2018
|
Botswana National Stadium, Gaborone, Botswana
|
Template:Fb
|
1–0
|
1–0
|
Friendly
|
- ↑ Tebogo Sembowa – FIFA competition record
(archived)
- ↑ "Tebogo Sembowa". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 13 March 2018.