Tawa Ishola (an haifeta ranar 23 ga watan Disamban shekaran 1988) yar wasan kwallan kafa ce ta Nijeriy, yar kwallon kaface wacce take taka leda a cikin tawagar kwallan kafa na matan, kuma ta halarci wasan shekaran 2008 a wasannin Olympics .[1]

Tawa Ishola
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 23 Disamba 1988 (36 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Osun Babes F.C. (en) Fassara-
Bayelsa Queens (en) Fassara2008-2008
FC Minsk (mata)2014-20153723
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.6 m

Duba nan kasa

gyara sashe
  • Najeriya a Gasar Olympics ta bazara a 2008

Manazartai

gyara sashe
  1. "Women's Olympic Football Tournament Beijing – Nigeria Squad List". FIFA. Archived from the original on 5 March 2016. Retrieved 22 October 2012.

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe