Gargaɗi

gyara sashe

Assalamu alaikum ɗan'uwa Malam Nasir fatan kana lafiya ya kk ya ƙoƙari. Kasancewar naga kana ta ƙoƙarin ƙirƙirar maƙaloli sababbi, Barka da ƙoƙari sai dai hanzari ba gudu ba duk maƙalolin da ka ƙirƙirar wasu basuda inganci wasu kuma dama akwai su a Hausa Wikipedia Ina fatan zaka nema editoci da suke da kwarewa wajen editing don a kara fahimtar da kai yadda zakayi editing da yadda zaka ƙirƙira maƙala sabuwa don gudun kada a goge maƙalolin da kake ƙirƙira, lallai kayi tambaya don gudun kaima kada ayi bulokin ɗinka! Saboda maƙalolin da kake ƙirƙira basu dace ba. Fatan alkhairi ɗan'uwa muna farin ciki da zuwan don ka bada taka gudunmawa a wannan manhaja ta Hausa Wikipedia. S Ahmad Fulani 14:35, 22 ga Faburairu, 2022 (UTC)Reply

Barka da zuwa!

gyara sashe
 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Nasiru Sabitu Mahuta! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.S Ahmad Fulani 09:54, 21 ga Faburairu, 2022 (UTC)Reply