Ibkt
Ya yi rajista 5 ga Janairu, 2020
Latest comment: shekara da suka gabata 1 by Ibkt in topic Tambaya
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Ibkt! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode. The Living love (talk) 16:11, 5 ga Janairu, 2020 (UTC)
Tambaya
gyara sashe@Ibrahim yaushe ne yakamata mu hadu akan maganar taron gangami na wikipedia na gaba?Saifullahi AS (talk) 13:23, 27 ga Afirilu, 2023 (UTC)
- Saifullahi barka da kwana, da yake nasha fama da rashin lafiya shiyasa ban samu damar maido sakonnan da wuriba. Yau da yamma ina ganin zaifi dacewa, a inda muka saba haduwa. Ibkt (talk) 09:52, 13 ga Yuli, 2023 (UTC)