Tattaunawa:Rajveer Yadav
Latest comment: watanni da suka gabata 11 by Gwanki in topic Kula da fassara
Kula da fassara
gyara sasheYa kamata masu gudanarwa su dinga kula da irin wannan fassarar kuma su dinga jan hankalin sabbin editoci akan ire-ireb su. @Gwanki @sparo Musa Vacho77 (talk) 04:36, 8 ga Janairu, 2024 (UTC)
- Wannan editan na bibiyi aiyukan sa, na fuskanci ba ma Bahaushe bane, ba ma ɗan Najeriya ko Afrika bane, kawai yana yin amfani da Google translation ne yazo yayi pasting. Na kulle shi. Gwanki(Yi Min Magana) 05:47, 8 ga Janairu, 2024 (UTC)