Tashar jirgin ƙasa ta Rahama ita ce tashar jirgin ƙasa a kan hanyar dogo ta Gabashin Gabas a cikin jihar Odisha, Kasar Indiya. Yana hidima a ƙauyen Rahama. Lambar sa itace RHMA . Yana da dandamali guda biyu. Fasinja, MEMU, Express sun tsaya a jirgin kasa na Rahama.

Tashar Jirgin Kasa ta Rahama
tashar jirgin ƙasa
Bayanai
Ƙasa Indiya
Mamallaki Indian Railways (en) Fassara
Ma'aikaci Khurda Road railway division (en) Fassara
Adjacent station (en) Fassara Jhankad Sarala Road railway station (en) Fassara da Gopinathjew Banikunda railway station (en) Fassara
Layin haɗi Cuttack–Paradeep line (en) Fassara
Wuri
Map
 20°17′55″N 86°24′19″E / 20.2986°N 86.40522°E / 20.2986; 86.40522
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaOdisha
Division in India (en) FassaraCentral division (en) Fassara
District of India (en) FassaraJagatsinghpur district (en) Fassara
Subdivision of Odisha (en) FassaraJagatsinghpur subdivision (en) Fassara
Community development block in Odisha (en) FassaraKujanga block (en) Fassara

Manyan jiragen kasa gyara sashe

  • Santragachi – Paradeep Express
  • Paradeep − Puri Intercity Express
  • Paradeep – Visakhapatnam Express

Duba Kuma gyara sashe

  • Gundumar Jagatsinghpur

Manazarta gyara sashe