Tarmuwa

Karamar hukuma a jihar Yobe a Nigeria

Tarmuwa Karamar hukuma ce dake a Jihar Yoben, Nijeriya.

Globe icon.svgTarmuwa

Wuri
 12°12′N 11°48′E / 12.2°N 11.8°E / 12.2; 11.8
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaJihar Yobe
Yawan mutane
Faɗi 177,204 (2006)
• Yawan mutane 38.57 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 4,594 km²
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1724
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 620
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.