Taraba ta Kudu

Gundumar Sanatan Taraba ta Kudu

Gundumar Sanatan Taraba ta Kudu ta ƙunshi ƙananan hukumomi biyar: Donga, Ibi, Takum, Ussa, da Wukari. David Jimkuta shine Sanata mai wakiltar gundumar a yanzu bayan ya lashe babban zaben Najeriya na 2023.[1]

Taraba ta Kudu

Sanatocin Da Suka Wakilci Gundumar

gyara sashe

Ga jerin sunayen sanatocin da suka wakilci mazaɓar Taraba ta Kudu tun daga shekarar 1999 zuwa yau:

Sanata Jam'iyya Shekara Majalisar
Dalhatu Umaru Sangari[2] PDP 1999 - 2003 ta 4
Danboyi Usman[3] PDP 2003- 2007 ta 5
Emmanuel Bwacha PDP 2011-2023 ta 7

ta 8


ta 9
David Jimkuta APC 2023 - yanzu ta 10

Bincika kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Taraba South Senatorial Seat: Supreme Court affirms Jimkuta as winner". vanguardngr.com. 17 March 2023. Retrieved 21 December 2024.
  2. "FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA LEGISLATIVE ELECTION OF 20 FEBRUARY AND 7 MARCH 1999". Psephos. Retrieved 24 December 2024.
  3. Promise, Takuruku (13 August 2005). "Politicians Condemn Lawmaker's Dismissal". THISDAY Online. Leaders & Company Limited. Archived from the original on 2007-09-27. Retrieved 24 December 2024.