Ibi Karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin Kananan hukumomin dasuke a jihar Taraba wadda ke a shiyar Arewa maso Gabas a kasar Nijeriya.

Ibi

Wuri
Map
 8°19′N 9°51′E / 8.32°N 9.85°E / 8.32; 9.85
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaTaraba state
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,672 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.