Ussa

Karamar hukuma a jihar Taraba a Nigeria

Ussa karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin kananan hukumomin dasuke a jihar Taraba wadda ke a shiyar Arewa maso Gabashin kasar Nijeriya.hedkwatarta tana a cikin garin Ussa

Ussa

Wuri
Map
 7°07′00″N 10°05′00″E / 7.11667°N 10.0833°E / 7.11667; 10.0833
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaTaraba state
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,495 km²
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1996

Manazarta gyara sashe