Taoufik Baccar
Taoufik Baccar ɗan siyasan Tunusiya ne. Ya kasance gwamnan Babban Bankin Tunisia daga shekarar 2004 zuwa 2011. [1] [2] [3]
Taoufik Baccar | |||
---|---|---|---|
22 ga Afirilu, 1999 - 14 ga Janairu, 2004 ← Mohamed Jeri (en) - Mounir Jaidane → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Chenini (en) , 4 ga Yuli, 1950 (74 shekaru) | ||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||
Karatu | |||
Makaranta | Tunis University (en) | ||
Harsuna | Larabci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Mai tattala arziki da ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Constitutional Democratic Rally (en) |
Tarihin rayuwa
gyara sasheA shekarar 1995, Taoufik Baccar ya zama Ministan Ci gaban Tattalin Arziki na kasar Tunisia, [4] ya zama Ministan Kudi a shekarar 1999. Bayan haka, ya zama Gwamnan Babban Bankin Tunisia .
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.bct.gov.tn/bct/siteprod/documents/Conseil_06_fr.pdf
- ↑ Statement to the International Monetary Fund. Retrieved 24 January 2011.
- ↑ Oxford Business Group. The Report: Emerging Tunisia, 2007, p. 76. Retrieved 24 January 2011.
- ↑ allbusiness.com. Retrieved 24 January 2011.