Mounir Jaidane
Mounir Jaidane ɗan siyasan Tunusiya ne. Ya kasance Secretary General of the Government karkashin tsohon shugaban kasar Zine El Abidine Ben Ali . [1] [2]
Mounir Jaidane | |||
---|---|---|---|
14 ga Janairu, 2004 - 24 ga Maris, 2004 ← Taoufik Baccar - Mohamed Rachid Kechiche (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Sousse (en) , 20 century | ||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Constitutional Democratic Rally (en) |
Tarihin rayuwa
gyara sasheMounir Jaïdane yana da digiri a fannin shari'a daga Faculty of Tunis da kuma digiri daga Ecole Nationale d'Administration .
Siyasa
gyara sasheAn nada shi Ministan Kudi a ranar 14 ga Janairun 2004 a gwamnatin Ghannouchi, ya maye gurbin Taoufik Baccar .
Ya zama Sakatare-Janar na Gwamnati a ranar 22 ga Maris, din shekarar 2004 kuma Mohamed Rachid Kechiche ya maye gurbinsa a Ma’aikatar Kudi. Ya ci gaba da aiki a matsayin Sakatare Janar har zuwa Janairu 25, shekarata 2007.
Tuhuma
gyara sasheCikin shari'ar cin hanci da rashawa da satar dukiyar kasa, alkalin da ke binciken a Kotun Farko ta Tunis ya ba da umarnin, a ranar 1 ga Disambar shekarar 2011, hana shi barin yankin na Tunusiya.