Tallinn
Tallinn (lafazi|ˈtɑːlɪn|,_|ˈtælɪn;[1][2][3] |ˈtɑlʲˑinˑ|; itace babban birnin kuma primate na ƙasar Estonia, har wayau birnin ne mafi yawan al'umma a kasar. Birnin takasance ne a bangaren arewacin kasar, a gabar Gulf of Finland na Kogin Baltic, tana da kuma adadin yawan mutane 434,562[4]. Birnin bangare ne na Harju maakond (county), Tallinn babbar cibiya ce ta hada-hadar kuɗi, masana'antu, al'ada, ilimi da binciken nazari a Estonia. Tallinn na nan ne adaidai 80 kilometres (50 mi) kudancin birnin Helsinki, Finland, 320 kilometres (200 mi) kuma a Yamma da Saint Petersburg, Russia, da kuma 380 kilometres (240 mi)bas da Stockholm, Sweden. Birnin takasance tana da dangan taka da birane guda uku. Tun daga karni na 13th har zuwa ƙarni na 20th, ƙasashen duniya sunsan Tallinn da sunan ta na tarihi na harshen jamus Reval.
Tallinn | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Istoniya | ||||
County of Estonia (en) | Harju County (en) | ||||
City (en) | Tallinn City (en) | ||||
Babban birnin |
Istoniya (1991–)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 457,572 (2024) | ||||
• Yawan mutane | 2,871.13 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 159.37 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Gulf of Finland (en) | ||||
Altitude (en) | 28 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | Latest date (en) 1154 | ||||
Muhimman sha'ani |
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor of Tallinn (en) | Mihhail Kõlvart (mul) (4 ga Afirilu, 2019) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 10111 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 64 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | tallinn.ee | ||||
Sunan Tallinn dai an fara anbaton sunan ne a shekarar 1219, sannan tasamu ikon zama birni a 1248,[5] but the earliest human settlements date back 5,000 years.[6] Ƙorafin akan mallakin birnin da aka samu na farko, shine wanda Denmark tayi a 1219, bayan samun nasarar raid of Lyndanisse wanda sarki Valdemar II ya jagoranta.
Hotuna
gyara sashe-
Wani Jirgin Kasa mai amfani da wutar lantarki, a birnin
-
Wani tsaye a dai-dai inda Bas ke tsayawa
-
Ofishin gudanarwa na gundumar Pirita
-
Wani jirgin Kasa a birnin
-
Gadar Pirirta
-
Makarantar tattalin arziki, ta tallinn
-
Birnin, an dauki hoton daga hasumiyar St. Olav
-
Pedestrian downhill to Pirita (former Purde street)
-
Nõmme
-
Viru Street
-
Bakin Teku na birnin
-
Eesti Gaas (Kamfanin Gas na Estoniya)
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Tal•linn". Dictionary.infoplease.com. Retrieved 20 May 2012.
- ↑ "Definition of Tallinn". Encyclopedia2.thefreedictionary.com. Retrieved 20 May 2012.
- ↑ Tallinn – TheFreeDictionary.com.
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedstat-pop
- ↑ "Tallinn on noorem, kui õpikus kirjas!". Delfi. 28 October 2003.
- ↑ "Villu Kadakas: pringlikütid Vabaduse väljakul".