Stockholm birni ne, da ke a yankin Stockholm, a ƙasar Sweden. Shi ne babban birnin ƙasar Sweden kuma da babban birnin yankin Stockholm. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 1,515,017 (miliyan ɗaya da dubu dari biyar da sha biyar da sha bakwai). An gina birnin Stockholm a karni na sha uku bayan haifuwan Annabi Issa.

Globe icon.svgStockholm
Flag of Stockholm.svg Stockholm vapen bra.svg
Stockholm gamlastan etc.jpg

Suna saboda trunk (en) Fassara da islet (en) Fassara
Wuri
LocationStockholm.PNG
 59°19′46″N 18°04′07″E / 59.3294°N 18.0686°E / 59.3294; 18.0686
Ƴantacciyar ƙasaSweden
County of Sweden (en) FassaraStockholm County (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Harshen gwamnati Swedish (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili no value
Wuri a ina ko kusa da wace teku Saltsjön (en) Fassara da Mälaren (en) Fassara
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1187
Patron saint (en) Fassara Eric IX of Sweden (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 100 00-200 00
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 08
Stockholm.

ManazartaGyara