Takiyatou Yaya (an haife ta a shekara ta 2000) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar asalin ƙasar Togo ce wadda ke taka leda a matsayin 'yar wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Turkiyya İlkadım Belediyesi Yabancılar Pazarı Spor da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Togo .

Takiyatou Yaya
Rayuwa
Haihuwa Lomé, 3 ga Afirilu, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Togo
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Aikin kulob

gyara sashe

Yaya ta buga wa Swallows Lomé wasa a Togo da kuma İlkadım na Turkiyya.

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Yaya ta taka leda a Togo a matakin babban mataki a lokacin neman cancantar shiga gasar cin kofin Afirka ta mata na 2022 .

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Takiyatou Yaya on Instagram