Takieta
Takiéta, gari ne, da ke kudu maso tsakiyar Nijar, a Sashen Mirriah, a yankin Zinder . yana kan titin Nationale 1 (Niger), babban titin gabas zuwa yamma, kusan rabin hanya tsakanin Zinder da Tessaoua.[1]
Takieta | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Yankin Zinder | |||
Sassan Nijar | Takeita Department (en) | |||
Gundumar Nijar | Garagoumsa (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 8,554 (2012) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.