Tessaoua (gari)

Gari ne a Maradi a kasar Nijar

Tessaoua gari ne, da ke a yankin Maradi, a ƙasar Nijar. Bisa ga ƙidayar jama'a a da a ka gudanar a shekarar 2011, jimilar mutane 166 682 ne.

Tessaoua


Wuri
Map
 13°45′26″N 7°59′14″E / 13.7572°N 7.9872°E / 13.7572; 7.9872
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Maradi
Department of Niger (en) FassaraTessaoua (sashe)
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 43,409 (2012)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 405 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tessaua a launin ja a taswirar Nijar
Stielers Handatlas 1891 68 Tessaua.
Wasan gargajiya na dambe a Tessaua
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe