Takandan Giwa

Ƙauye a karamar hukumar Toro, jihar Bauchi

Takandan Giwa wani ƙaramin ƙauye ne a karamar hukumar Toro, jihar Bauchi, Najeriya. Kauyen yana ƙarƙashin wata unguwa mai suna Jama`a da Unguwa mai suna Zaranda.

Takandan Giwa

Wuri
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Ƙauyen na kan hanyar Bauchi zuwa Jos. Akwai nisan tazarar kilomita 47 daga Bauchi babban birnin jihar Bauchi, zuwa da ƙauyen. Tazarar kilomita 79 daga Jos, babban birnin jihar Filato, da ƙauyen.

Manazarta

gyara sashe

https://punchng.com/thirteen-killed-in-bauchi-jos-highway-crashes/ https://dailypost.ng/2020/02/28/13-killed-in-multiple-automobile-accidents-in-bauchi/