Taiwo Hassan (haihuwa Anhaifeshi a 31 ga watan Oktoba shekara ta 1959) an kuma sansa da Ogogo ya kasance dan'wasan fim a Najeriya, mai-shiri da tsarawa. An haife shi a ilaro, na Jihar Ogun.[1]

Taiwo Hassan
Rayuwa
Haihuwa Ilaro (en) Fassara, 31 Oktoba 1959 (64 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Jarumi, darakta da mai tsara fim
IMDb nm2102340

Farkon rayuwa da karatu gyara sashe

Ya fara karatun firamare a Christ Church School, Ilaro. Sannan yayi sakandire a technical college inda ya koyi gyaran mota. Ya kuma fara aikin fim a shekarar 1981 a daidai lokacin da yasamu aiki a gidan ruwa amatsayin mai gyaran motoci. Yayi aiki anan gidan ruwan amatsayin shekaru 13.[2] A 1994 ta bar aikin a gidan ruwan saï ta mayar da hankalinsa sosai a shirin fim.[3]

Manazarta gyara sashe

  1. "I Pray My Wife Forgives Me For Marrying 2nd Wife –Ogogo". Naij.com. Retrieved 25 January 2016.
  2. "I Pray My Wife Forgives Me For Marrying 2nd Wife –Ogogo". Naij.com. Archived from the original on 19 August 2013. Retrieved 27 January 2016.
  3. "I Pray My Wife Forgives Me For Marrying 2nd Wife –Ogogo". Naij.com. Retrieved 27 January 2016.

Hadin waje gyara sashe