Taɓarya
Taɓarya tana cikin kayan da ake amfani da ita a gida.
Amfani
gyara sasheAna amfani da tabarya ne wajen daka da jajjagen kayan miya har Sussuka ana yi da tabarya ana kuma yin jima da tabarya.[1] Taɓarya sassaka ta akeyi daga itatuwa kala-kala masu sana'ar sassaka sune suke sassaka ta bayan sun saro icen sai su maida shi abun amfani, Misali Tabarya, Turmi, kofar fatanya da sauransu.[2][3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "tabarya cikin kayan aikin jima". Rumbun ilimi.com.ng. Archived from the original on 25 September 2021. Retrieved 26 December 2021.
- ↑ "sana'o'in Hausawa". Rumbun Ilimi.com.ng. Archived from the original on 28 January 2021. Retrieved 26 December 2021.
- ↑ "Tabarya". hausadictionery.com. Retrieved 26 December 2021.