Surulere (Oyo)

Karamar hukuma a jihar Oyo, Najeriya

Surulere Karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin Kananan hukumomin dasuke a jihar Oyo wadda ke a shiyar Kudu maso Yamma a kasar Nijeriya.

Surulere

Wuri
Map
 8°04′N 4°25′E / 8.07°N 4.41°E / 8.07; 4.41
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaOyo
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.