Suriname (lafazi: /Suriname/), ƙasa ne da ke a nahiyar Amurka ta Kudu. Suriname yana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 163 270. Suriname yana da yawan jama'a 597 927, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2017[1].

Suriname
Republiek Suriname
Ripoliku Sranan
Flag of Suriname.svg Coat of arms of Suriname.svg
Administration
Government jamhuriya
Head of state Chan Santokhi (en) Fassara
Capital Paramaribo
Official languages Dutch (en) Fassara
Geography
SUR orthographic.svg da LocationSuriname.svg
Area 163270 km²
Borders with Faransa, Guyana, Brazil, Tarayyar Turai da French Guiana (en) Fassara
Demography
Population 563,402 imezdaɣ. (2017)
Density 3.45 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−03:00 (en) Fassara
Internet TLD .sr (en) Fassara
Calling code +597
Currency Surinamese dollar (en) Fassara
gov.sr
Tutar Suriname
Tambarin Suriname

Suriname yana da iyaka da Brazil, Guyana da Guyanar Faransa.

Babban birnin Suriname shine Paramaribo.

Shugaban ƙasar Suriname shine Desi Bouterse.

Ginin majalisar kasa
Babbar kotun kasa

ManazartaGyara

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.