Paramaribo
Paramaribo (lafazi : /paramaribo/) birni ne, da ke a ƙasar Suriname. Shi ne babban birnin ƙasar Suriname. Paramaribo yana da yawan jama'a 240,924, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Paramaribo a tsakiyar karni na sha bakwai.
Paramaribo | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Suriname | |||
District of Suriname (en) | Paramaribo District (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 223,757 (2019) | |||
• Yawan mutane | 1,229.43 mazaunan/km² | |||
Harshen gwamnati | Dutch (en) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 182 km² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Suriname River (en) da Tekun Atalanta | |||
Altitude (en) | 3 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1613 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC−03:00 (en)
| |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | paramaribo.com |