Suleiman Othman Hunkuyi

Dan siyasar Najeriya

Suleiman Othman Hunkuyi (An haife shi a 17 ga watan Yuli 1959) [1] Dan'siyasan Nijeriya ne, wanda ya zama sanata mai wakiltar shiyar sanatan Kaduna ta Arewa a majalisar dattawan Nijeriya. Ya samu nasarar zama sanata a zaben shekarar 2015.

Suleiman Othman Hunkuyi
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2015 -
District: Kaduna ta Arewa
Rayuwa
Haihuwa Kudan, Najeriya, 2 Mayu 1959 (64 shekaru)
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Hunkuyi ya taba zama shugaban karamar hukumar Kudan, dake jahar Kaduna. Sanata Hunkuyi, yasha alwashin yin duk abunda zai iyayi dan ganin gwamnatin Jahar Kaduna

Malam Nasir Ahmad el-Rufai bai sake samun nasaran zama gwamna ba, ya fadi cewar gwamnan baiyi wa mutanen Jahar adalci ba,sanata Hunkuyi ya kasan ce dan siyasa ne, Hunkuyi de An haife shi ne a shekarar {17-07-1959} Sulaiman Usman Hunkuyi yayi karatun ne a garin kafanchan makarantar koyarwa bayan nan yadawo Ahmadu Bello University.

Manazarta gyara sashe

  1. "National Assembly". National Assembly of Nigeria. Retrieved 25 September 2015.