Kudan, Najeriya

Karamar hukuma ce a jihar Kaduna, Najeriya

Kudan kaduna karamar hukuma ce a jihar Kaduna a Najeriya. Hedkwatarta tana cikin garin Hunkuyi. Shuaibu Jaja ne ke shugabantar karamar hukumar.