Still Falling
2021 fim na Najeriya
Still Falling fim ne na wasan kwaikwayo na soyayya na Najeriya wanda akayi a 2021 wanda Karachi Atiya da Dimbo Atiya suka shirya. Fim ɗin dai sun hada da Daniel Etim Effiong, Sharon Ooja, Kunle Remi a cikin manyan jarumai.[1] Fim ɗin ya fito na wasan kwaikwayo a ranar 12 ga Fabrairu 2021 a jajibirin karshen mako na Valentine. An dauki fim ɗin ne a Abuja.[2][3]
Still Falling | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2021 |
Asalin suna | Still Falling |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) | video on demand (en) da downloadable content (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | romance film (en) |
Harshe | Turanci |
Wuri | |
Place | Najeriya |
Direction and screenplay | |
Darekta | Dimbo Atiya |
'yan wasa | |
External links | |
Specialized websites
|
Yin wasan kwaikwayo
gyara sashe- Daniel Etim Effiong a matsayin Captain Lagi Gowon
- Sharon Ooja a matsayin Bono Kuku
- Kunle Remi
- Liz Ameye
- Bether Njoku
- Eddy Madaki
- Lulu Okonkwo
- Laura Fidel
- Chavala Yaduma
- Panam Percy Paul (bayyanar baƙo na musamman)
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Top 20 Films Report 19th 21st February 2021".
- ↑ "'Still Falling' to make pre Valentine's day theatrical release [Watch trailer]". Pulse Nigeria (in Turanci). 2021-02-11. Retrieved 2021-03-01.
- ↑ editor (2021-01-30). "Sharon Ooja Thrills in 'Still Falling'". THISDAYLIVE (in Turanci). Retrieved 2021-03-01.CS1 maint: extra text: authors list (link)