Stephen Tyrone Williams (an haife shi a shekara ta 1982) ɗan wasan kwaikwayo ne ɗan ƙasar Amurka wanda aka fi sani dalilin fina-finai da ma jerin shirye-shiryen talabijin masu dogon zango kamar The Knick, Da Sweet Blood of Jesus,[1] Elementary da Phil Spector.[2]

Stephen Tyrone Williams
Rayuwa
Haihuwa Tarayyar Amurka, 1982 (41/42 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi, stage actor (en) Fassara da dan wasan kwaikwayon talabijin
IMDb nm2637959

Williams kuma ɗan wasan kwaikwayo ne wanda aka sani da irin wannan wasan kwaikwayo kamar Athol Fugard 's My Children! My Africa![3] da Broadway (farkon fim ɗin sa), Lucky Guy.[4]

Fina-finai

gyara sashe
Shekara Suna Matsayi Bayani
2009 Crush Cameron
2010 Children of God Romeo Fernander
2011 Restless City Kareem
2012 Greetings from Tim Buckley Carter
2014 Da Sweet Blood of Jesus Dr. Hess Greene

Telebijin

gyara sashe
Shekara Suna Matsayi Bayani
2012 Unforgettable David Jacobs Episode: "Blind Alleys"
2013 Phil Spector Producer Television film
2013 Conversations w/My Ex Josh 2 episodes
2013 Person of Interest Joseph Kent Episode: "Razgovor"
2013, 2014 Elementary Randy 2 episodes
2014 The Knick Dr. Moses Williams Episode: "Get the Rope"

Manazarta

gyara sashe
  1. "Review: 'Da Sweet Blood of Jesus,' Spike Lee's Vampire Movie". The New York Times. 13 February 2015.
  2. "Stephen T. Williams - About This Person - Movies & TV - NYTimes.com". The New York Times. 2015-02-15. Archived from the original on 15 February 2015. Retrieved 2022-06-18.
  3. "Caught in the Prison That Is Their Country". The New York Times. 24 May 2012.
  4. "Stephen Tyrone Williams on Making Broadway Magic with Tom Hanks and Getting 'Primal' in Lucky Guy". Broadway.com.