Stephen Macht
Stephen Robert Macht[1] (haihuwa: 1 ga Mayu 1942) dan wasan kwaikwayo na talabijin da kuma fim na Amurka.
Stephen Macht | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Philadelphia, 1 Mayu 1942 (82 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
Dartmouth College (en) Indiana University (en) Tufts University (en) London Academy of Music and Dramatic Art (en) |
Sana'a | |
Sana'a | stage actor (en) , ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin |
IMDb | nm0532685 |
stephenmacht.org |
Tarihin rayuwa
gyara sasheAn haifi Macht a Philadelphia dake jahar Pennsylvania, iyayenshi yahudawa ne, mahaifiyarta Janette, mahaifinshi kuma Jerome Irving Macht.[2]