Stefano Sabelli[1] [2] [3] haifaffen ranar 13 ga watan Janairu ne a shekarar 1993 ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Italiya wanda ke taka leda a matsayin cikakken 'dan baya ko mai tsakiya don ƙungiyar kwallon kafar Genoa a Serie A.[4] [5]

Stefano Sabelli
Rayuwa
Haihuwa Roma, 13 ga Janairu, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Brescia Calcio (en) Fassara-
A.S. Roma (en) Fassara-
  Italy national under-19 football team (en) Fassara2011-201280
  Italy national under-18 football team (en) Fassara2011-201140
  SSC Bari (en) Fassara2012-20161183
  Italy national under-20 football team (en) Fassara2012-201360
  Italy national under-21 football team (en) Fassara2013-201580
Carpi FC 1909 (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 2
Nauyi 74 kg
Tsayi 180 cm

Manazarta gyara sashe

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Stefano_Sabelli
  2. https://www.transfermarkt.com/stefano-sabelli/profil/spieler/167491
  3. https://www.footballtransfers.com/en/players/stefano-sabelli
  4. https://www.whoscored.com/Players/283348/History/Stefano-Sabelli
  5. https://www.goal.com/en-cm/player/stefano-sabelli/8psio8fqce76uinoqpilzxsd1