St. Alban shi ne na farko Birtaniya Kirista shahidi . Ya kasance sojan Rome ne wanda ya zama kirista.

St. Alban
Rayuwa
Haihuwa Verulamium (en) Fassara, 3 century
ƙasa Romawa na Da
Mutuwa Verulamium (en) Fassara, 305 (Gregorian)
Yanayin mutuwa  (decapitation (en) Fassara)
Sana'a
Sana'a soja
Feast
June 22 (en) Fassara
Digiri Soja
Imani
Addini Kiristanci
St Alban
Cocin Sint-Albanuskerk (Vlijtingen) an saka sunasa a matsayin Sunan Cocin
St Mary, Cadogan Street
Salisbury Cathedral St Alban

Romawa suna bin wani firist kuma St Alban yana musanya tufafi tare da firist ɗin don ya tsere. Lokacin da suka gano haka, sai romawan suka bada umarnin kashe St. Alban. Da yake shi kyakkyawan soja ne, an yarda a sare shi da takobi fiye da gatari, saboda ya fi daraja. Lokacin da suka yanke kan St. Alban, sai wanda ya zartar da hukuncin ya faɗi a hannunsa, kuma ya makance.

An ajiye ƙasusuwan St. Alban a cikin wani wurin bauta a cikin St. Albans Abbey . An sace su a lokacin ƙarni na 19. Sunan garin St. Albans .

Manazarta

gyara sashe