Stéphane Sessègnon (an haife shi a shekara ta 1984 a garin Allahe, a ƙasar Benin) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Benin. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Benin daga shekara ta 2004.

Simpleicons Interface user-outline.svg Stéphane Sessègnon
Stéphane Sessègnon Sunderland.jpg
Rayuwa
Haihuwa Allahé (en) Fassara, ga Yuni, 1, 1984 (36 shekaru)
ƙasa Benin
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa winger (en) Fassara
Lamban wasa 29
Nauyi 72 kg
Tsayi 168 cm