Stéphane Badul
Stéphane Badul (An haife shi a ranar 3 ga watan Fabrairu 1983) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Mauritius wanda a halin yanzu yana taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Petite Rivière Noire SC a cikin Mauritius League a matsayin ɗan wasan tsakiya.[1]
Stéphane Badul | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Moris, 3 ga Faburairu, 1983 (41 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Moris | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Stéphane Badul | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 | – |
Sana'a
gyara sasheBabbar sana'a
gyara sasheBadul ya taka leda a kungiyoyi da yawa a Mauritius, ciki har da ASVP da Petite Rivière Noire SC, kulob dinsa na yanzu.[2]
Rigima
gyara sasheA lokacin 2011 Mauritian League, ASPL 2000 ya zargi Badul da taka leda a kulob din Petite Rivière Noire SC ba bisa ka'ida ba saboda tara katin rawaya (yellow card). MFA ta duba lamarin inda ta dakatar da Badul daga shiga harkokin kwallon kafa na cikin gida na tsawon watanni 6. [3]
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheBadul ya wakilci Mauritius tun a shekarar 2007.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Stéphane Badul Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ Stéphane Badul at National-Football-Teams.com
- ↑ Badul Suspension[permanent dead link]