Stonye Denton-West ‘yar Najeriya ce alkali kuma mace ta farko da ta zama shugabar alkalan babbar kotun jihar Rivers a Najeriya. Ita ce alkali mace ta farko daga jihar Ribas da aka nada a kotun daukaka kara.

Sotonye Denton-West
Rayuwa
Haihuwa Jihar rivers, 1946 (77/78 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Our Lady of Apostles Private Nursery and Primary School (en) Fassara
Queen's College, Lagos
Jami'ar Lagos
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Lauya da mai shari'a

MANAZARTA

gyara sashe

https://en.m.wikipedia.org/wiki/Sotonye_Denton-West