Solomon Adaelu
Solomon Ezinwa Onyemaobi Adaelu (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairu 1972) ɗan siyasan Najeriya ne. Ya yi aiki a matsayin mamba mai wakiltar mazaɓar Obingwa/Ugwunagbo/Osisioma tarayya a majalisar wakilai. [1] [2] [3]
Solomon Adaelu | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
Mayu 2022 -
11 ga Yuni, 2019 - Mayu 2022 District: Obingwa/Ugwunagbo/Osisioma
9 ga Yuni, 2015 - ← Eziuche Ubani (en) District: Obingwa/Ugwunagbo/Osisioma | |||||||
Rayuwa | |||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Rayuwar farko da aikin siyasa
gyara sasheAn haifi Solomon Adaelu a ranar 1 ga watan Janairun 1972 kuma dan asalin jihar Abia ne. Ya gaji Eziuche Chinwe Ubani kuma an zaɓe shi a shekarar 2015 a majalisar wakilai ta ƙasa, sannan aka sake zaɓen shi a shekarar 2019 a karo na biyu a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP). Ya taɓa zama mataimakin shugaban kwamitin yaɗa labarai da fasahar sadarwa. Bai yi nasara ba a yunkurinsa na sake tsayawa takara a shekarar 2023. [4] [5] [6] [7]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Solomon Ezinwa Adaelu". Politicians Data (in Turanci). 2023. Archived from the original on 2024-12-13. Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). 2023. Archived from the original on 2025-01-05. Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". www.constrack.ng. 2023. Archived from the original on 2025-01-05. Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "2015 abia state house of representatives election results - eduweb". eduweb.com.ng (in Turanci). 2015. Archived from the original on 2024-08-09. Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "2019 ABIA state house of representatives election results - eduweb". eduweb.com.ng (in Turanci). 2019. Archived from the original on 2024-08-10. Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "2023 ABIA state house of representatives election results - eduweb". eduweb.com.ng (in Turanci). 2023. Archived from the original on 2024-07-10. Retrieved 2025-01-05.
- ↑ Ikokwu, Ogbonnaya (2023-01-24). "Hon. Solomon Adaelu confirms appearance on Abia election debate today". CITY TIMES ONLINE (in Turanci). Archived from the original on 2024-09-07. Retrieved 2025-01-05.