Siyanda Xulu (an Haife shi ranar 30 ga watan Disamba, 1991) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin ɗan baya na Hapoel Tel Aviv da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Afirka ta Kudu .

Siyanda Xulu
Rayuwa
Haihuwa Durban, 30 Disamba 1991 (32 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Mamelodi Sundowns F.C. (en) Fassara2009-2012724
  FC Rostov (en) Fassara2012-2015300
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu2012-
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Kaizer Chiefs2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 5
Tsayi 192 cm

Aikin kulob/ƙungiya

gyara sashe

An haifi Xulu a Durban. A cikin shekarunsa na girma, ya shafe lokaci a makarantar Kaizer Chiefs kafin a sake shi a shekarar (2009) inda ya koma Mamelodi Sundowns . [1]

A cikin watan Mayu a shekara ta (2010) Barcelona ta ba Xulu gwaji, kafin ya yi gwaji na makonni biyu tare da Arsenal a watan Satumba na shekarar (2010) wanda kuma ya kasa yin abin da ya dace don samun kwangila.

A watan Satumba na shekarar (2012) Xulu ya shiga kungiyar gasar Premier ta Rasha FC Rostov, ya sanya hannu kan kwangilar shekaru hudu. A Rostov, Zulu ya lashe gasar cin kofin Rasha na kakar wasan ƙwallon ƙafa ta shekarar (2013 zuwa 2014) .

Maritzburg United ta sake shi a ƙarshen kakar (2019 zuwa 2020).

A ranar (29) ga watan Yuli a shekara ta (2020) Xulu ya rattaba hannu a kungiyar Hapoel Tel Aviv ta Premier League .

Ayyukan kasa

gyara sashe

Xulu ya fara buga wa tawagar kwallon kafar Afirka ta Kudu wasa a ranar (15) ga watan Yunin a shekara ta( 2012) a karawar da suka yi da Gabon, ya maye gurbin Morgan Gould a minti na (80). A ranar( 28 ) ga watan Mayu a shekara ta (2018) an nada shi kyaftin don kamfen na Kofin COSAFA na shekarar (2018) na ƙasa.

Kididdigar sana'a/Aiki

gyara sashe
As of match played 24 May 2015[2]

Kulob/ƙungiya

gyara sashe
Bayyanar da burin ta kulob, kakar da gasar
Kulob Kaka Kungiyar Kofin Nahiyar Sauran [lower-alpha 1] Jimlar
Rarraba Aikace-aikace Buri Aikace-aikace Buri Aikace-aikace Buri Aikace-aikace Buri Aikace-aikace Buri
Mamelodi Sundowns 2009-10 ABSA Premiership 21 3 - 21 3
2010-11 25 1 - 25 1
2011-12 26 0 3 0 - 4 0 31 0
2012-13 0 0 0 0 - 1 0 1 0
Jimlar 72 4 3 0 - 5 0 80 4
Rostov 2012-13 Gasar Premier ta Rasha 11 0 1 0 - 1 0 13 0
2013-14 15 0 1 0 - - 16 0
2014-15 4 0 1 0 0 0 0 0 5 0
Jimlar 30 0 3 0 - 1 0 34 0
Jimlar sana'a 102 4 6 0 - 6 0 114 4

Ƙasashen Duniya

gyara sashe
As of 7 September 2021.[3]
Fitowa da burin tawagar ƙasa da shekara
Tawagar kasa Shekara Aikace-aikace Buri
Afirka ta Kudu 2012 1 0
2013 2 0
2014 1 0
2018 3 1
2021 2 0
Jimlar 9 1
As of match played on 7 September 2021
Scores and results list South Africa's goal tally first, score column indicates score after each Xulu goal.[3]
Jerin kwallayen da Siyanda Xulu ya ci
A'a. Kwanan wata Wuri Abokin hamayya Ci Sakamako Gasa
1 5 ga Yuni 2018 Old Peter Mokaba Stadium, Polokwane, Afirka ta Kudu </img> Namibiya 4–1 4–1 2018 COSAFA Cup

Girmamawa

gyara sashe

Rostov

  • Kofin Rasha : 2013–14

Bayanan kula

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Xulu and Abraw lead list of seven players released by Kaizer Chiefs, goal.com, 13 June 2017
  2. "S. XULU". Soccerway. Retrieved 15 May 2014.
  3. 3.0 3.1 "Xulu, Siyanda". national-football-teams.com. National Football Teams. Retrieved 11 June 2018.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe


Cite error: <ref> tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/> tag was found