Siradji Sani
Siradji Sani (an haife shi a ranar 4 ga watan Fabrairun 1980[1] a Maraɗi) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Nijar wanda ya bugawa Thermál Veľký Meder kuma anan ya buga wasan shi na ƙarshe. Har ila yau, yana da shaidar zama ɗan ƙasar Slovakia.[2]
Siradji Sani | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Shekarun haihuwa | 4 ga Faburairu, 1980 |
Wurin haihuwa | Maradi |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya | Ataka |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Sport number (en) | 12 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2016-03-04. Retrieved 2023-03-03.
- ↑ https://futbal.spravy.sk/clanok/1200524-slovak-z-nigeru-siradji-sani-uz-sa-tu-citim-ako-doma/[permanent dead link]