Simeon Tarka (1953-2019) ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan jihar Benue. Yana da shekaru 28 a duniya aka zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar wakilai ta tarayya, ya zama mamba mafi ƙarancin shekaru daga shekarun 1979 zuwa 1983 a jamhuriya ta biyu ta Najeriya. Shi ne babban ɗan fitaccen ɗan siyasar Najeriya Joseph Tarka. [1] [2] [3] [4]

Simeon Tarka
Rayuwa
Haihuwa 1953
Mutuwa 2019
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Tarka ya karanci hulɗar ƙasa da ƙasa da aikin jarida a jami'ar Nebraska da ke Lincoln, inda ya kammala shekara ɗaya kafin zaɓensa a majalisar dokokin ƙasar. [1] [4]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Gupte, Pranay B. (28 October 1979). "Father and Son In Lagos Called Rising Dynasty: Smiles and Laughter Powerful Member of the Senate Party Short of Majority 'To Make Things Smooth'". The New York Times. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  2. Terzungwe, Saawua (2019-05-10). "Benue loses son of foremost nationalist at 65 - Daily Trust" (in Turanci). Retrieved 2024-11-17.
  3. Jannah, Chijioke (2019-05-11). "Ex-Reps member, Tarka dies in Benue". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-11-17.
  4. 4.0 4.1 Hagher, Iyorwuese (2024-11-11). "Wanteregh Paul Iyorpuu Unongo, OFR: A Leader For All Seasons Takes A Final Bow" (in Turanci). Retrieved 2024-11-17. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":1" defined multiple times with different content