Silvia Parente 'yar kasar Italiya ce ta samu lambar zinare ta Paralympic.

Silvia Parente
Rayuwa
Haihuwa Milano, 29 Satumba 1969 (54 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a alpine skier (en) Fassara
Kyaututtuka

Ta ci lambar zinare, da tagulla biyu a wasannin nakasassu na lokacin sanyi na 2006 a Turin.[1][2]

Manazarta gyara sashe

  1. "Turin Paralympics: First Italian Medal". aroundtherings.com (in Turanci). Archived from the original on 2020-09-02. Retrieved 2018-03-19.
  2. "CBC.CA - Torino 2006 Paralympics". www.cbc.ca (in Turanci). Retrieved 2018-03-19.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe