Sibusiso Msomi (an haife shi a ranar Talatin da ɗaya 31 ga watan Disamba na shekara ta 1988) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a Richards Bay a matsayin ɗan wasan tsakiya . [1]

Sibusiso Msomi
Rayuwa
Haihuwa Empangeni (en) Fassara, 31 Disamba 1988 (35 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Platinum Stars F.C. (en) Fassara2009-
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Aikin kulob gyara sashe

Msomi ya fara aikin samartaka a kungiyar Bright Stars kafin ya shiga makarantar Kaizer Chiefs . Ya kasa fitowa ta farko a kungiyar kuma ya koma Platinum Stars a watan Yulin 2009.

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Msomi yana cikin tawagar Afirka ta Kudu don gasar cin kofin COSAFA na 2013 [2] kuma ya fara buga wasansa da Namibiya .

Manazarta gyara sashe

  1. "MTN Football Page has moved". Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 12 October 2013.
  2. "Igesund forced into Bafana changes". KickOff. 2 July 2013. Archived from the original on 3 March 2016. Retrieved 12 October 2013.