Shingayi Kaondera (an haife shi a ranar 31 ga watan Yuli 1982 a Seke, Zimbabwe ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne.[1]

Shingayi Kaondera
Rayuwa
Haihuwa Zimbabwe, 31 ga Yuli, 1981 (42 shekaru)
ƙasa Poland
Karatu
Harsuna Polish (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Raków Częstochowa (en) Fassara1997-199800
  Górnik Zabrze (en) Fassara1999-2002524
AEP Paphos F.C. (en) Fassara2002-2005446
  Zimbabwe national football team (en) Fassara2002-2007185
Gaziantepspor (en) Fassara2005-200660
SuperSport United FC2006-2007143
Nea Salamis Famagusta FC (en) Fassara2007-200860
AEK Larnaca F.C. (en) Fassara2007-2007101
Digenis Akritas Morphou FC (en) Fassara2009-2010213
Chalkanoras Idaliou (en) Fassara2010-2011184
AEK Kouklia F.C. (en) Fassara2011-2012
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 174 cm

Kaondera ya fara aikinsa a Darryn T a cikin shekarar 1997. Tsakanin shekarun 1999 zuwa 2002 ya buga wasa a kungiyoyin Poland Górnik Zabrze kafin ya rattaba hannu a kungiyar AEP Paphos na farko na Cypriot. A shekara ta 2005-2006 ya buga wasa a kulob din Gaziantepspor na Turkiyya.[2] A kakar wasa mai zuwa ya koma Afirka da Supersport United a gasar Premier ta Afirka ta Kudu. A cikin watan Yuli 2007 ya sanya hannu kan kwangilar shekaru biyu tare da kulob din Cyprus AEK Larnaca.[3] Koyaya, a cikin watan Janairu 2008 ya koma kulob ɗin Nea Salamina.

Manazarta gyara sashe

  1. Shingayi Kaondera at National-Football-Teams.com
  2. National Football Teams https://www.national-football-teams.com › ... Shingayi Kaondera (Player)
  3. playmakerstats.com https://www.playmakerstats.com › p... Shingayi Kaondera - playmakerstats.com